Shirin KASUWA AKAI MIKI DOLE na wanan makon ya maida hankali ne kan matakin da gwamnatin jihar Neja ta ɗauka na janye haraji kan ƙananan ƴan kasuwa da masu talla a faɗin jihar, a wani mataki na bunƙasa ƙananan ƴan kasuwa tare da samar wa da al'umma sauƙi a jihar.
Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin......