Search

Home > Kasuwanci > Gwamnatin jihar Neja a Najeriya ta janye haraji kan ƙananan ƴan kasuwa da masu talla
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Gwamnatin jihar Neja a Najeriya ta janye haraji kan ƙananan ƴan kasuwa da masu talla

Category: News & Politics
Duration: 00:09:24
Publish Date: 2025-03-12 07:55:48
Description:

Shirin KASUWA AKAI MIKI DOLE  na wanan makon ya maida hankali ne  kan matakin da gwamnatin jihar Neja ta ɗauka na janye haraji kan ƙananan ƴan kasuwa da masu talla a faɗin jihar, a wani mataki na bunƙasa ƙananan ƴan kasuwa tare da samar wa da al'umma sauƙi a jihar.

Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin......

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7