Search

Home > Kasuwanci > Yadda matasa suka rungumi kananan sana’o’i lokacin azumin Ramadana a Damagaram
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Yadda matasa suka rungumi kananan sana’o’i lokacin azumin Ramadana a Damagaram

Category: News & Politics
Duration: 00:09:51
Publish Date: 2024-04-03 10:16:27
Description:

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan kananan sana’o’i da matasa ke yi don samun na abinci a lokacin azumin watan Ramadana a Damagaram da ke jamhuriyar Nijar. wasu daga cikin sana'oin da matasan sukafi mai da hankali akai dai sun hada da bredi ko kayan marmari ko kayan lambu da dai sauransu.

Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Ahmed Abba.......

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7