Search

Home > Kasuwanci > Yadda Najeriya ke neman taimakon Bankin Duniya don farfado da tattalin arziki
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Yadda Najeriya ke neman taimakon Bankin Duniya don farfado da tattalin arziki

Category: News & Politics
Duration: 00:10:01
Publish Date: 2024-02-13 12:55:47
Description:

Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Rukayya Abba Kabara a wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda Najeriya ke neman taimakon bankin duniya a wani yunkuri na farfado da tattalin arzikin kasar da ke fuskantar tarnaki.

Tattalin arzikin na Najeriya na ci gaba da durkushewa ne duk da kasancewarta mafi karfin tattalin arziki kuma mafi yawan jama'a a nahiyar Afrika, dalilan da ake alakantawa da yankewar yawan man da kasar ke fitarwa baya ga ci gaba da zangewar darajar kudin kasar.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin...

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7