Search

Home > Kasuwanci > Matsin tattalin arziki ya haifar da tashin farashin kayayyaki a Ghana
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Matsin tattalin arziki ya haifar da tashin farashin kayayyaki a Ghana

Category: News & Politics
Duration: 00:09:50
Publish Date: 2023-04-19 19:25:57
Description: Shirin 'Kasuwa  kai miki dole' na wannan makon ya leka kasar Ghana wadda a yanzu haka ke fama da matsin tattalin arziki irin wanda ta jima ba ta ga irinsa ba. Matsalar tattalin arzikin dai ta yi sandiyar tashin farashin kayayyaki tare da haifar wa al’umma tsadar rayuwa a kasar ta Ghana, a daidai lokacin da Musulmi ke cikin watan Ramadana da aka gudanar da azumi a cikinsa. 
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7