Search

Home > Kasuwanci > Kasuwar Mile 12 dake Legas ta kayyade farashi saboda watan Ramadana
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Kasuwar Mile 12 dake Legas ta kayyade farashi saboda watan Ramadana

Category: News & Politics
Duration: 00:10:33
Publish Date: 2023-04-14 08:38:05
Description: Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya maida da hankali ne kan yadda farashin kayan masarufi ke hauhawa a lokacin azumin watan Ramadana a kowace shekara musamman a manyan biranen Najeriya. A mafiya yawan lokuta farashin kayayyakin masarufi, kayan abinci da na sha, na fuskantar tashin gwauron zabo bisa la’akari da bukatun kayan don yin amfani da su a lokacin azumi. Sai dai kasuwar Mile 12 International dake birin Legas a Najeriyar wadda ke zama daya daga cikin kasuwannin kayan gwari da na abinci mafi girma a Afirka ta kayyade farashin saboda azumin, ko da yake masu saye da sayarwa na kokawa da tsadar kayyaki da shugabannin kasuwar ke cewa, idan ba don matakin da suka dauka ba to da lamarin zai zarta haka.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7