Search

Home > Kasuwanci > Yadda matsalar karancin takardun kudin Naira ta shafi 'yan Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Yadda matsalar karancin takardun kudin Naira ta shafi 'yan Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:25
Publish Date: 2023-03-29 09:20:25
Description: Shirin "Kasuwa A kai Miki Dole" na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda matsalar karancin takardun kudin naira ya shafi al'ummar kasuwanci dama na yau da kullum a Najriya. Wannan al'amari dai ya haifar da cece-kuce a tsakanin al'ummar kasar, inda wasu ke ganin sauya fasalin kudin a wannan lokaci shine abu mafi dacewa, yayinda wasu keda ban-bancin fahimta akan lamarin. Kawo yanzu dai matsalar ta fara sauki tun bayan barazanar da kungiyar kwadago ta kasar ta yi na tsunduma yajin aiki. Toh sai dai a cikin wannan shirin, za'a ji yadda masana suka yi bayani kan lamarin da kuma su kansu al'ummar gari da kai tsaye wannan matsalar ta shafa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7