Search

Home > Kasuwanci > Yadda gobara ta kone kasuwar Monday Market da ke jahar Borno a Arewacin Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Yadda gobara ta kone kasuwar Monday Market da ke jahar Borno a Arewacin Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:34
Publish Date: 2023-03-08 08:11:51
Description: Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole" ya maida hankali ne kan iftila’in da ya afkawa jahar Borno da ke arewacin Najeriya wato konewar babbar kasuwar Maiduguri da akafi sani da Monday Maket. Gobarar da ba’a kai ga sanin musabbabinta har yanzu, ta lakume shaguna da dama a kasuwar mafi girma a yankin arewa maso gabashin Najeriya. Gwamnan jahar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum da yayiwa al’ummar jihar jawabi jim kadan bayan afkuwar lamarin, ya kuma yi kira da akauce alkanta iftila’in da siyasa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7