Search

Home > Kasuwanci > Karancin kudi a hannun jama'a na shirin kara yawan sayen kuri'u a zaben Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Karancin kudi a hannun jama'a na shirin kara yawan sayen kuri'u a zaben Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:20
Publish Date: 2023-02-22 12:18:04
Description: Dai dai lokacin da zaben Najeriya ke karatowa, shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi duba kan yadda siyan kuri'u ke kokarin yin tasiri a babban zaben na bana, lura da rashin takardun kudi a hannun jama'a da ma yadda matakin sauya fasalin kudin kasar na Naira ya kara talauci baya ga kassara kananun sana'o'i a sassan kasar mafi yawan jama'a a nahiyar Afrika.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7