Search

Home > Kasuwanci > Dambarwa ga rashin tarkdun buga sabbin kudi ya jefa 'yan Najeriya a rudani
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Dambarwa ga rashin tarkdun buga sabbin kudi ya jefa 'yan Najeriya a rudani

Category: News & Politics
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2023-02-15 11:38:48
Description: Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Faruk Yabo a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda matsalar karancin sabbin kudin da babban bankin Najeriya CBN ya sauyawa fasali ya haddasa tarnaki ga harkokin yau da kullum baya ga tsayar da hada-hadar kasuwanci, dai dai lokacin da wata jita-jita ke cewa babu takardun da za a buga sabbin kudaden ko da ya ke Madab'ar kasar ta ce ta na da wadatattun takardun buga kudin sai dai rashin umarnin bugawar daga bankin na CBN.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7