Search

Home > Kasuwanci > Kaddamar da aikin hako danyen mai a arewacin Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Kaddamar da aikin hako danyen mai a arewacin Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:06
Publish Date: 2022-12-07 09:59:05
Description: Shirin namu nayau ya maida hankali ne dangane da kaddamar da aikin hako danyen mai da aka yi a garin Kolmani dake iyaka tsakanin jihohin Bauchi da Gombe dake arewa maso gabashin kasar Najeriya. Tun a shekarar 2016 ne, Kamfanin NNPC ya kaddamar da aikin neman mai a wasu jihohin Arewacin Najeriya wanda ya kai ga gano man a jihohin Bauchi da Gombe da Borno da kuma Neja.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7