Search

Home > Kasuwanci > Wasu matasan Najeriya su na chabawa a sana'ar 'bola jari'
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Wasu matasan Najeriya su na chabawa a sana'ar 'bola jari'

Category: News & Politics
Duration: 00:10:40
Publish Date: 2022-07-20 10:06:37
Description: Shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole' na wannan makon, zai duba dawainiyar wasu matasan Nigeria ne, dake kalatar juji da bola, domin samun rufin asiri da bunkasa tattalin arzikin su. Matasan dake karkashin kungiyar Bola-Jari na cewa halin matsi na rayuwa, yasa su rage girman kai wajen shiga cikin bola da juji domin kalato wasu tarkacen da gidaje ko unguwanni ke yadawa bisa baci ko rashin amfani, tarkacen da suke tarawa domin sayarwa a kasuwa ta musamman.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7