Search

Home > Kasuwanci > Yadda karin kudin ruwan CBN ya hada-hadar kasuwanci a Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Yadda karin kudin ruwan CBN ya hada-hadar kasuwanci a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:09:38
Publish Date: 2022-06-01 08:18:39
Description: Shirin namu na wannan makon, zai yada zango a tarayyar Najeriya, inda zai duba karin kashin 2 cikin 100 na kudin ruwa da babban bankin kasar CBN ya yi, wanda tuni shugaban kasar Muhammadu Buhari ya rattabawa hannu, karin da masana tattalin arziki ke hasashen zai shafi ciniki da hada-hadar kasuwanci a dai dai wannan lokacin da hauhawan farashin kaya ke shafar iyalai da dama a sassan kasar. 
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7