Search

Home > Kasuwanci > Bankin Afirka zai taimkawa Nijar wajen karfafa tattalin arzikinta
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Bankin Afirka zai taimkawa Nijar wajen karfafa tattalin arzikinta

Category: News & Politics
Duration: 00:10:21
Publish Date: 2022-04-27 11:55:10
Description: Shirin 'Kasuwa a kai miki dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya tattauna ne akan ziyarar aikin da shugaban bankin Afirka na AFDB ya kai zuwa Jamhuriyar Nijar. Yayin ziyarar tasa dai, Dakta Akinwumi Adesina ya gana da shugaban Nijar Bazoum Mohamed kan yadda za su hada gwiwa domin karfafa tattalin arzikin kasar.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7