Search

Home > Kasuwanci > Rashin wutan lantarki na neman durkusar da masana'antu a Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Rashin wutan lantarki na neman durkusar da masana'antu a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:07
Publish Date: 2022-03-30 13:52:48
Description: Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na awannan mako ya maida hankali ne kan matsalar karancin wutar lantarki da ta addabi Najeriya kusan fiye da makwanni 4, lamarin ya haifar da gagarimin koma baya ga numfasawar tattalin Arzikin kasar, lura da yadda kamfanoni da dama suka rage lokutan aikin su yayinda kana nan masana’antu kuma suka fada cikin mawuyacin hali, sakamakon tashin gauron zabin farashin manfetur dana Dizel wadanda sune sinadaran tafikar da masana’an tun baya ga wutar ta lantarki.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7