Search

Home > Kasuwanci > Kasuwanci - Bincike ya nuna cewa yan kasuwar Najeriya na kaura daga yankunan su zuwa waje
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Kasuwanci - Bincike ya nuna cewa yan kasuwar Najeriya na kaura daga yankunan su zuwa waje

Category: News & Politics
Duration: 00:10:14
Publish Date: 2021-08-11 09:55:35
Description: A cikin shirin kasuwa. a kai miki dole,Bashir Ibrahim idris ya duba halin da ake ciki a Najeriya musaman bayan da wani bincike ya nuna cewa matsalar tsaro ta sa yan kasuwa kaura daga yankunan su zuwa kasashen waje. A cikin shirin za ku ta yada binciken ya nuna cewa jihar Gombe ce sahun gaba inda da dama daga cikin yan kasuwa a jihar suka kaura.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7