Search

Home > Kasuwanci > Kasuwanci - Faduwar darajar Naira na ci gaba da haifar da tsadar rayuwa a Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Kasuwanci - Faduwar darajar Naira na ci gaba da haifar da tsadar rayuwa a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:09:57
Publish Date: 2021-05-19 07:25:05
Description: Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya duba kasuwar musayar kudin kasa da kasa a Najeriya inda kudin kasar na Naira ke cigaba da faduwa, yayin da kudaden kasashe ketare musamman Dallar Amurka, ke tashin goron-zabi. Menene tasirin wannan hawa-hawan farashin na Dalla ga tattalin arzikin Najeriya kuma ina mafita? wadandan sune abin da shirin ya yi nazari akai.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7