Search

Home > Kasuwanci > Kasuwanci - Kasuwar Mile 12 a Lagas -Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Kasuwanci - Kasuwar Mile 12 a Lagas -Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2020-12-23 10:20:11
Description: Shiri na tattalin arziki na wannan mako zai leko kasuwar Mile 12 dake Lagos a kudancin Najeriya.Wannan kasuwa dai da ake kira kasuwar Mile 12 dake Lagos ta yi fice sosai bama a jihar Lagos ba, a kudancin kasar domin takan sami baki har daga wajen kasar musamman kasashen Togo, Benin Ghana da su Kamaru akan sami ‘yan kasuwa dake kawo kayan abinci daban-daban don saidawa. Garba Aliyu Zaria ya je kasuwar inda ya samu tattaunawa da masu ruwa da tsaki aharkokin cinikaya a kasuwar Mile 12.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7