Search

Home > Kasuwanci > Kasuwanci - Faduwar darajar Naira ta haifar tsadar rayuwa a Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Kasuwanci - Faduwar darajar Naira ta haifar tsadar rayuwa a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:09:56
Publish Date: 2020-08-05 13:35:00
Description: Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan makon ya duba kasuwar musayar kudin kasa da kasa ne a Tarayyar Najeriya, inda kudin kasar na Naira ke cigaba da faduwa, yayin da kimar kudaden kasashe ketare ke tashin gwaron-zabi. Wannan faduwar na darajar kudin Naira a cewar masana, na cigaba da haddasa mummunan tasiri a tattalin arzikin kasar, tare da haifar hauhawan farashin kayayyakin masarufi.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7