Search

Home > Kasuwanci > Kasuwanci - Sana'o'in hannu na taimakawa tattalin arziki - MDD
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Kasuwanci - Sana'o'in hannu na taimakawa tattalin arziki - MDD

Category: News & Politics
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2020-07-01 07:13:23
Description: Shirin Kasuwa akai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya maida hankali ne kan kanana da matsakaitun masana’antu, wanda alkaluman hukumar kasuwanci ta duniya ke nuna su ke da kashi 90 na harkokin kasunci da ke gudana a fadin duniya, kuma suke samar da kashi 70 na ayyukan yi, kana suke samar da kashi 50 na tattalin arzikin a ma’aunin GDP, da kuma yadda matasa ke dogaro da kai a Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7