Search

Home > Kasuwanci > Kasuwanci - Tsarin hada-hadar kudade na bankin CBN a Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Kasuwanci - Tsarin hada-hadar kudade na bankin CBN a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:09:58
Publish Date: 2019-09-25 04:18:10
Description: Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan sabon tsarin hada-hadar kudade ta hanyar amfani da hanyoyin sadarwar zamani da babban bankin Najeriya, CBN ya bullo da shi. 'Yan Najeriya na cece-kuce kan tsarin na karbar kudin haraji kan duk Naira dubu 500 da za a yi ajiyar su a asusun bankuna ko kuma fitar da su daga asusun.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7