Search

Home > Kasuwanci > Amfani da kudin Najeriya a Diffa
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Amfani da kudin Najeriya a Diffa

Category: News & Politics
Duration: 00:10:03
Publish Date: 2014-06-17 19:00:00
Description: Shirinmu na Kasuwa a Kai miki Dole na wannan mako ya tattauna ne akan yadda habakar tattalin arziki kasa ke da nasaba yadda mutanen kasa ke gudanar da harkokinsu na kasuwanci, musamman ta hanyar yin amfani da kudaden kasarsu. A Jihar Diffa dake Nijar, al’umomin kasar sun fi amfani ne da kudaden Najeriya da na Chadi dake makwabtaka da kasar kamar yadda za ku ji a wannan shiri da Nasiruddeen Muhammad ya jagoranta.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7