Search

Home > Kasuwanci > Shingayen ciniki tsakanin kasashe sakamakon fargabar Ebola
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Shingayen ciniki tsakanin kasashe sakamakon fargabar Ebola

Category: News & Politics
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2014-09-13 19:00:00
Description: Sakamakon yadda cutar Ebola ke ci gaba da yaduwa a wasu kasashen yammacin Africa, wasu kasashen sun fara rufe iyakokin da suka hada su kasashen da ake samun matsalar cutar. Wannan ya sa masana ke fargabar matsanancin talaucin da dama ya addabi kasashen Africa zai iya zafafa. Cikin shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan mako, Nasiruddeen Muhammad ya duba wannan matsalar ta rufe iyakokin kasashe...ayi saurare lafiya.  
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7