|
Description:
|
|
Harkar fatauci tsakanin arewacin Nigeria da kasashen arewacin nahiyar Africa nada tsohon tarihi, inda tarihi ke nuna wannan harkar ta shafe darururwan shekaru ana yi.
Shirin na wannan makon ya duba yadda wannan harka take a wannan zamanin, da kuma yadda matsalar tsaro ke barazana ga wannan harkar, musamman ma sakamakon hare-hare da kungiyar Boko Haram take kaiwa, a kan hanyoyin da ake bi don fataucin tsakanin Nigeria da Sudan.
Cikin wannan Shirin Nasiruddeen Muhammad ya duba yadda wannan harkar take a wannan zamanin, inda muka sami tattaunawa da wasu 'yan kasuwar a kasar Sudan.
...ayi saurare lafiya. |