Search

Home > Kasuwanci > Tasirin kasuwar Bajakoli kan tattalin arzikin al'ummah
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Tasirin kasuwar Bajakoli kan tattalin arzikin al'ummah

Category: News & Politics
Duration: 00:09:58
Publish Date: 2017-11-14 20:00:00
Description: A cikin watan wannan wata na Nuwamba ne aka gudanar da wata kasuwar baje-koli a jihar Filato, inda mutane, wadanda suka fito daga sassa daban-daban a ciki da wajen jihar suka baje hajarsu domin nunawa ga wadanda suka hallarci kasuwar. Menene alfanun irin wannan kasuwa ga tattalin arzikin al’umma? Kan wannan shirin na wannan lokaci mayar da hankali.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7