Search

Home > Kasuwanci > Muhimmancin harkar yawon bude ido a Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Muhimmancin harkar yawon bude ido a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:03
Publish Date: 2017-11-28 20:00:00
Description: Shirin kasuwa a kai mi ki dole na wannan makon tare da Haruna Ibrahim Kakangi ya tattauna ne game da muhimmancin harkar yawaon bude ido a Najeriya, in da masana suka bukaci gwamnati da masu hannu da shuni da su mayar da hankali a bangaren, ganin irin rawan da ya ke takawa wajen habbaka tattalin arzikin kasa. Akwai kasashen duniya da dama da suka dogara da harkar bude ido wajen samun kudaden shiga, abin da ake ganin ya dace Najeriya ta yi koyi da su don fadada hanyoyin samun kudadenta da kuma rage dogaro da man fetir.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7