Search

Home > Kasuwanci > Kasashen yankin UEMOA masu amfani da takardar kudin cfa a yammacin Afirka zasu fara bin tsarin asusun ajiya daya.
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Kasashen yankin UEMOA masu amfani da takardar kudin cfa a yammacin Afirka zasu fara bin tsarin asusun ajiya daya.

Category: News & Politics
Duration: 00:09:46
Publish Date: 2018-04-24 21:00:00
Description: Shirin na yau, wanda AbdoulKareem Ibrahim Shikal ya gabatar, ya yi nazari ne akan sabon tsarin da ke tilasta wa illahirin kamfanoni, da ma’aikatun gwamnatin kasashen yankin UEMOA, wadanda ke amfani da takardar kudin cfa a yammacin Afirka yin asusun ajiya daya a kowace kasa, wato baitul-malu, a maikamakon yadda kowace ma’aikata ko kuma kamfanin gwamnatin ke da damar buda asusun ajiya a bankin da ya ga dama.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7