Search

Home > Kasuwanci > Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin shekara ta 2018
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin shekara ta 2018

Category: News & Politics
Duration: 00:10:31
Publish Date: 2018-06-26 21:00:00
Description: Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin kasar na 2018 bayan  share dogon lokaci ana jiya. To sai dai a lokacin da yake rattaba hannu kan kasafin kudin, shugaba Buhari ya bayyana bacin ransa dangane da wasu sauye-sauye da majalisun kasar suka aiwatar dangane da ainihin abin da ya gabatar masu. Sauye-sauyen sun tanadi zaftare makuddan kudade da ya kamata a yi amfani da su domin gudanar da wasu muhimman ayyuka na cigaban kasar, yayin da 'yan majalisar ke cewa sun yi haka bisa tsari na doka. Shirin Kasuwa a Kai Maki Doli na wannan mako, Bashir Ibrahim Idris ya mana dubi ne game da wannan batu.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7