Search

Home > Kasuwanci > Kasashen Turai na zuba jari a kasashen Afrika
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Kasashen Turai na zuba jari a kasashen Afrika

Category: News & Politics
Duration: 00:10:19
Publish Date: 2018-09-04 21:00:00
Description: Shirin Kasuwa a kai miki Dole na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan yadda kasashen Turai ke ci gaba da kokarin zuba jari a kasashen Afrika a dai dai lokacin da China ta yi wa nahiyar kamun-kazan-kuku. Ko a baya bayan Theresa May ta Birtaniya da Angela Merkel sun ziyarci nahiyar, in da kowacce daga cikinsu ta halarci Najeriya ganin muhimmancin kasar a Afrika ta fuskar kasuwanci.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7