Search

Home > Dandalin Siyasa > Duniyarmu A Yau: Rikicin siyasar jihar Taraba
Podcast: Dandalin Siyasa
Episode:

Duniyarmu A Yau: Rikicin siyasar jihar Taraba

Category: News & Politics
Duration: 00:22:04
Publish Date: 2014-09-19 19:00:00
Description: Yunkurin da wasu ke yi na ganin an danka ragamar mulkin jihar Taraba a hannun gwamna Danbaba Suntai da ke fama da rashin lafiya, da tsarewar da jami'an tsaro suka yi wa tsohon gwamnan Gombe Danjuma Goje da kuma aniyar sakewa tsayawa takarar neman shugabancin Najeriya da Alhaji Atiku Abubakar ya yi a mokon jiya, na daga cikin muhimman batutuwan da ke kunshe a wannan shiri tare da Bashir Ibrahim Idris.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7