Search

Home > Dandalin Fasahar Fina-finai > Karancin ingantaccen labarin fina-finai, lamarin da ke karya darajar su a Najeriya
Podcast: Dandalin Fasahar Fina-finai
Episode:

Karancin ingantaccen labarin fina-finai, lamarin da ke karya darajar su a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:20:00
Publish Date: 2024-11-16 18:02:42
Description:

A cikin shirin na wannan mako a bangaren mu na Kannywood zamu duba yadda karancin ingantaccen labarin fina-finai, lamarin da ke karya darajar fina-finan. Za ku ji mu tafe da dambarwar da ta kunno kai tsakanin fitaccen mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara, da hukumar tace fina-finai ta jijar Kano.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7