Search

Home > Bakonmu a Yau > Zagon kasa na hana ci gaban ayyukan sufurin jiragen kasa a Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Zagon kasa na hana ci gaban ayyukan sufurin jiragen kasa a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:57
Publish Date: 2022-01-31 07:35:04
Description: Gwamnatin Najeriya tace tana fuskantar matsaloli sosai wajen tabbatar da sufurin jiragen kasa sakamakon zagon kasar da take fuskanta daga mutanen da yiwa sufurin illa wajen sace layin dogon da aka shimfida. Ministan sufuri Rotimi Amaechi yace a kowacce rana sai sun bi hanyar jirgin sun mayar da karafunan da aka cire, kafin su tuka jiragen dake sufurin jama’a da kuma kayayyaki. Ga abinda ya shaida mana a tattaunawar da muka yi da shi dan gane da aikin inganta jiragen.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2