Search

Home > Bakonmu a Yau > Najeriya ta fuskanci koma baya a yaki da cin hanci da rashawa – Transparency
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Najeriya ta fuskanci koma baya a yaki da cin hanci da rashawa – Transparency

Category: News & Politics
Duration: 00:03:20
Publish Date: 2022-01-25 20:34:07
Description: Rahotan da Kungiyar Yaki da cin hanci da rashawa ta Transparency International ta fitar wannan Talata, ya bayyana  cewa  Najeriya na samun koma baya a yakin da takeyi da cin hanci da rasahwa. Inda ta ce matsayin Najeriya a mizanin kasashen da cin hanci da rashwa ya yi wa katutu ya kara faduwa kasa da maki biyar. Wato inda Najeriya ke matsayi 154 daga cikin jerin kasashe 180. Ga abinda shugsban kungiyar Awwal Musa Rafsanjani ya shaidawa wakilinmu dake Abuja Mohammed Kabir Yusuf.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2