Search

Home > Bakonmu a Yau > Tattaunawa da Adamu Garba kan janye haramcin dakatarwa kan Twitter a Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Tattaunawa da Adamu Garba kan janye haramcin dakatarwa kan Twitter a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:04:11
Publish Date: 2022-01-13 20:50:59
Description: Kafar sadarwar twitter ta dawo aiki a Najeriya, bayan da gwamnatin kasar ta cire haramcin da ta yi wa kamfanin na watanni 7. Sanarwar gwamnatin kasar ta tabbatar da cewa kamfanin na Twitter ya amince ya yi rajista da za ta ba shi damar ci gaba da gudanar da ayyukansa a kasar. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Adamu Garba, kwararre a fannin sadarwar zamani, wanda kuma ya taba gurfanar da twitter a kotu don tilasta masa rijista a Najeriya, ga yadda hirarsu ta kasance.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2