Search

Home > Bakonmu a Yau > 'Yan bindiga sun sake sace mutane akan hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

'Yan bindiga sun sake sace mutane akan hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna

Category: News & Politics
Duration: 00:03:38
Publish Date: 2022-01-13 13:12:05
Description: Rahotanni daga Kaduna a Najeriya sun ce tsawon jiya Laraba ‘yan bindiga sun ci karensu ba babbaka a tsakanin Birnin Gwari zuwa Kaduna inda suka tattara mutane da dama duk da cewa akwai jerin gwanon motoci da rakiyar jamian tsaro. Bayanai sun ce akasarin mutanen da aka sace na kan hanyar zuwa Kano ne don harkar kasuwanci. Wakilinmu da ke Kaduna Aminu Sani Sado ya tattauna da wata baiwar Allah da ta tsallake rijiya da baya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2