Search

Home > Bakonmu a Yau > Tattaunawa da Tidjani Mustapha Mahdi kan babban taron kolin kasar Chadi
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Tattaunawa da Tidjani Mustapha Mahdi kan babban taron kolin kasar Chadi

Category: News & Politics
Duration: 00:03:17
Publish Date: 2022-01-11 20:30:11
Description: Mahukuntan kasar Chadi na shirin gudanar da babbar tattaunawar kasa da za ta mayar da hankali kan matsalolin da suka dabaibaye kasar da kuma lalubo hanyoyin magance su ciki har da sulhuntawa da 'yan tawaye da kuma shirin komawa kasar turbar Demokradiyya. Kan hakan Majalisar mulkin kasar ta kira taron manema labarai ga kuma tattaunawar Salissou Hamissou da wakilinmu Tidjani mustapha Mahdi da ya halarci taron.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2