Search

Home > Bakonmu a Yau > Tattaunawa da Abdulkarim Dayyabu kan kisan mutane 200 cikin mako 1 a Zamfara
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Tattaunawa da Abdulkarim Dayyabu kan kisan mutane 200 cikin mako 1 a Zamfara

Category: News & Politics
Duration: 00:03:28
Publish Date: 2022-01-10 08:35:07
Description: Gwamnatin Najeriya ta ce adadin mutanen da suka rasa rayukansu a hare-haren da ‘yan bindiga suka kai cikin makon da ya gabata a jihar Zamfara, sun zarta 200. Sanarwa da ma'aikatar ayyukan jinkai ta kasar ta fitar, ta ce hare-haren na makon jiya sun yi sanadiyyyar tserewar mutane sama da dubu 10. Kan hakan Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhaji Abdulkarim Dayyabu, shugaban rundunar Adalci, don jin yadda ya ke kallon wannan matsala ta rashin tsaro a Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2