Search

Home > Bakonmu a Yau > Jamhuriyar Nijar ta kammala janyewar ta daga harkar shigar da takin zamani
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Jamhuriyar Nijar ta kammala janyewar ta daga harkar shigar da takin zamani

Category: News & Politics
Duration: 00:04:08
Publish Date: 2022-01-07 18:19:51
Description: Taron majalisar ministocin Jamhuriyar Nijar ya tabbatar da kammala janyewar gwamnatin kasar daga harkar shigar da takin zamani don sayar wa manoman kasar, inda a maimakon hakan aka mika sha’anin shigo da takin a hannun ‘yan kasuwa masu zaman kansu. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Jibo Banya, shugaban kungiyar manoman kasar, domin jin irin matakan da gwamnatin ta dauka don tabbatar da cewa takin da ‘yan kasuwar za su shigar a cikin kasar ingantacce ne, ga kuma karin bayaninsa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2