Search

Home > Bakonmu a Yau > 'Yan adawa sun maida martani kan hirar Buhari da manema labarai
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

'Yan adawa sun maida martani kan hirar Buhari da manema labarai

Category: News & Politics
Duration: 00:04:16
Publish Date: 2022-01-06 22:28:45
Description: ‘Yan Najeriya na ci gaba da maida martani game da tattaunawar da Shugaba Muhammadu Buhari yayi da Gidan talabijin na Channels. Ba safai dai ne ba shugaban kasar ta Najeriya ke magana da kafofin yada labarai da ke kasar ba. Ambassador Ibrahim Kazaure jigo ne cikin babbar jamiyar  adawa ta PDP da ke Najeriya, wanda tattaunawarsa da Garba Aliyu Zaria yace ganawar shugaban ba abinda za su bata lokacin kallonsa ta bane.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2