Search

Home > Bakonmu a Yau > Alhaji Tahiru Guimba kan kame magajin garin Fashi da safarar hodar iblis a Nijar
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Alhaji Tahiru Guimba kan kame magajin garin Fashi da safarar hodar iblis a Nijar

Category: News & Politics
Duration: 00:03:30
Publish Date: 2022-01-05 19:30:25
Description: ‘Yan sandan Agadez a jamhuriyar Nijar, sun sanar da kama hodar iblis kilogram 200 a motar magajin garin Fashi, wanda tuni aka tasa keyarsa zuwa Yamai don bincikarsa. Wannan ba shi ne karon farko da ake kama wani jami’in gwamnati da hannu a fataucin miyagun kwayoyi ba, inda yanzu haka wani mai bai wa tsohon shugaban majalisar kasar shawara ke daure a gidan yarin Guinea Bissau bayan samunsa da hannu a irin wannan safara. Alhaji Tahirou Guimba, dan siyasa a Nijar ya mana tsokaci akai.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2