Search

Home > Bakonmu a Yau > Janar Salah Bala mai ritaya kan amfani da jiragen Super Tucano kan 'yan bindiga
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Janar Salah Bala mai ritaya kan amfani da jiragen Super Tucano kan 'yan bindiga

Category: News & Politics
Duration: 00:03:43
Publish Date: 2022-01-05 18:23:32
Description: Jiragen yaki na Super Tucano da kasar amurka ta saida wa Najeriya amma a baya taki amincewa ayi amfani dasu kan wadanda ba`a ayyana su a matsayın `yan ta`adda ba a hukumance,  ga dukkan alamu abu ne mai yuwuwa a yanzu tunda kotun kasar ta ayyana `yan bindiga masu garkuwa da mutane a matsayin `yan ta`adda. Wakilin mu na Abuja Mohammed Sani Abubakar ya zanta mana da wani kwararren mai sharhi kan alàmuran tsaro Brig. Gen. Salah Bala mai ritaya
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2