Search

Home > Bakonmu a Yau > A ranar assabar 1 ga watan janairu a ke jana'izar dan kishin bakar fata, Archibishop Desmond Tutu
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

A ranar assabar 1 ga watan janairu a ke jana'izar dan kishin bakar fata, Archibishop Desmond Tutu

Category: News & Politics
Duration: 00:03:31
Publish Date: 2021-12-31 17:55:59
Description: A gobe assabar 1 ga watan janairu ake binne gawar marigayi Archibishop Desmond Tutu daya daga cikin mutanen da suka yi gwagwarmayar neman yancin kan bakar fata daga turawan mulkin wariyar launin fata a kasar Afrika ta kudu. A karshen makon da ya gabata ne Desmond Tutu ya mutu ya na dan shekaru 90 a duniya. Garba Aliyu Zariya ya tuntubi Barrister Kogu Umar mai sharhi kan lamurran duniya ko Archibishop Desmond Tutu ya cancanci yabon da a ke masa kuwa?
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2