Search

Home > Bakonmu a Yau > Mustafa Fanandas: Game da gazawar mulkin Buhari a Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Mustafa Fanandas: Game da gazawar mulkin Buhari a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:36
Publish Date: 2021-12-28 13:22:18
Description: Kungiyar masu hankoron kare shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ta koka kan yadda gwamnatinsa ta gaza wajen samar da tsaro da kuma walwala ga talakawan kasar. Shugaban kungiyar Mustafa Salisu Musa Fanandas ya ce, abubuwan da ke faruwa a Najeriya sun sha bam-bam da abin da shugaba Buhari ya shaida musu kafin hawansa kan karagar mulki. Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsa da Abdurrahman Gambo Ahmad.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2