Search

Home > Bakonmu a Yau > Dakta El Harun Muhammad kan komawar majalisun dokokin Najeriya bakin aiki
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Dakta El Harun Muhammad kan komawar majalisun dokokin Najeriya bakin aiki

Category: News & Politics
Duration: 00:02:57
Publish Date: 2018-10-08 21:00:00
Description: A ranar Talata, 9 ga watan Oktoba na 2018, majalisun dokokin Najeriya suka dawo bakin aiki, bayan shafe tsawon lokaci suna hutu. Daya daga cikin manyan al'amuran da suka dauki hankula a majalisun, shi ne taron da wasu sanatocin jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya suka gudanar a cikin daren da ya gabata game da makomar shugaban Majalisar Dattawan Kasar, Bukola Saraki. Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta El Harun Muhammad na na Babbar Kwalejin Fasaha ta Kaduna kan makomar aikin majalisun dokokin Najeriyar, la'akari da bukatun 'yan Najeriya da kuma yanayin tafiyar da ayyukan majalisun.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2