Search

Home > Bakonmu a Yau > Farfesa Zuru kan haramta wa mutane 50 fita daga Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Farfesa Zuru kan haramta wa mutane 50 fita daga Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:39
Publish Date: 2018-10-14 21:00:00
Description: Matakin da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dauka na haramta wa mutane 50 fita daga kasar saboda zargin su da zargin su da cin hanci da rashawa ya haifar da cece-kuce. Wata sanarwar da Garba Shehu ya raba wa manema labarai dangane da matakin ta ce, shugaban ya sanya hannu kan dokar ce wadda ta shafi wadanda ake zargi da aikata manya-manyan laifukan da ke da nasaba da cin hanci da rashawa. Duk da yake gwamnati bata bayyana sunayen wadanda ake zargin ba, amma Jaridar The Nation ta wallafa sunayen da suka hada da na tsoffin Gwamnoni 13 da tsoffin Mninistoci da tsoffin Hafsoshin Soji da Alkalai da kuam Lauyoyi. Wata Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama ta SERAP ta ce, dokar ta saba ka’ida kuma karen-tsaye ne ga 'yancin mutanen da abin ya shafa. Akan haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin shari’a a Najeriya, Farfesa Shehu Abdullahi Zuru.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2