Search

Home > Bakonmu a Yau > Alhaji Muhammadu Magaji Sakataren tsare-tsare na kungiyar manoman Najeriya kan 'Ranar Abinci ta Duniya'
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Alhaji Muhammadu Magaji Sakataren tsare-tsare na kungiyar manoman Najeriya kan 'Ranar Abinci ta Duniya'

Category: News & Politics
Duration: 00:03:52
Publish Date: 2018-10-15 21:00:00
Description: Majalisar Dinkin Duniya tayi gargadin cewar sauyin yanayi da kuma tashe tashen hankulan da Dan Adam ke haifarwa sun zama wasu manyan matsalolin dake barazana wajen samar da abinci ga Bil Adama. An bayyana wannan ne wajen bikin ranar samar da abinci ta duniya dake gudana a Geneva. Dangane da wannan rahoto ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Muhammadu Magaji Sakataren tsare-tsare na kungiyar manoman Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2