Search

Home > Bakonmu a Yau > Farfesa Usman Yusuf Shugaban hukumar Inshorar Lafiya ta NHIS kan makomar matakin dakatar da shi
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Farfesa Usman Yusuf Shugaban hukumar Inshorar Lafiya ta NHIS kan makomar matakin dakatar da shi

Category: News & Politics
Duration: 00:04:08
Publish Date: 2018-10-29 21:00:00
Description: Sakataren Gwamnatin Najeriya Boss Gida Mustapha ya bayyana cewar babu wata hukumar gudanarwar gwamnati dake da hurumin dakatar da shugaban hukumar da shugaban kasa ya nada. Mustapha ya bayyana haka ne sakamakon takaddamar da ta kaure tsakanin shugaban hukumar inshoran lafiya ta NHIS da kuma shugabannin gudanarwar ta. Yanzu haka dai shugaban Prof Usman Yusuf na cigaba da gudanar da ayyukan sa kamar yadda aka saba. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban hukumar Inshorar Lafiyar ta NHIS kan dakatarwar kuma ga tsokacin da yayi akai.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2