Search

Home > Bakonmu a Yau > Kwamishinan ‘Yan Sanda Ahmad AbduRahman kan rikicin jihar Kaduna
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Kwamishinan ‘Yan Sanda Ahmad AbduRahman kan rikicin jihar Kaduna

Category: News & Politics
Duration: 00:03:43
Publish Date: 2018-10-30 21:00:00
Description: Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana matukar bacin ran sa kan yadda Jihar Kaduna ta koma dandalin tashin hankali, inda ya bayyana cewar duk wanda aka samu da hannu a rikicin bayan bayan nan zai gamu da fushin hukuma. Shugaban ya bayyana haka ne lokacin da ya ziyarci Jihar domin ganawa da shugabannin ta, da kuma jajanta musu kan asarar rayukan da aka yi. Bayan kammala ziyarar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar ta Kaduna Ahmad Abdurrahman, wanda yayi karin bayani kan halin da ake ciki.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2