Search

Home > Bakonmu a Yau > Alhaji Ali Madugu mataimakin shugaban kungiyar masu masana’antu a Najeriya kan yarjejeniyar kasuwancin bai daya a Afrika
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Alhaji Ali Madugu mataimakin shugaban kungiyar masu masana’antu a Najeriya kan yarjejeniyar kasuwancin bai daya a Afrika

Category: News & Politics
Duration: 00:03:41
Publish Date: 2018-11-04 20:00:00
Description: Gwamnatin Najeriya ta kafa wani kwamiti na musamman domin sake nazari kan bukatar kasar na sanya hannu kan yarjejeniyar kasuwancin bai daya na kasashen Afirka. A karshen makon kwamitin ya gudana da wani taro tsakanin sa da masu ruwa da tsakani kan harkokin kasuwancin, wanda ya samu halartar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osibanjo. Bayan taron mun tattauna da Alhaji Ali Madugu, mataimakin shugaban kungiyar masu masana’antu a Najeriya, kuma ga bayanin da yayi mana kan makasudin taron.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2