Search

Home > Bakonmu a Yau > Ministan harakokin wajen Nijar Kalla Hakurau kan taron makomar Libya da aka fara a Italiya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Ministan harakokin wajen Nijar Kalla Hakurau kan taron makomar Libya da aka fara a Italiya

Category: News & Politics
Duration: 00:04:14
Publish Date: 2018-11-11 20:00:00
Description: An fara gudanar da taron kasashen duniya kan makomar Libya yau litanin can a birnin Palerme na Italiya taron da ke da nufin lalubo hanyoyin da za a magance kalubalen da kasar ke fuskanta ta fannin tsaro wadda ta fada cikin yaki tun shekara ta 2011, bayan kisan gillar da aka yi wa shugabanta Ma’ammar Kadhafi, rikicin da ya haddasa matsalar tsaron a kasashen Mali Nijar da Najeriya da kuma Chadi baya ga Jamhuriyar kamaru. Kan hakan ne Mahaman Salisu Hamisu, ya tattauna da  Ministan harakokin wajen Nijar Kalla Hakurau ga kuma abin da ya ke cewa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2